ha_tn/exo/30/22.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda Mutanen za su yi.

kayan yaji

Duba yadda kuka juya wannan a 25:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

awo ɗari biyar ... awo 250

"awo 500 ... awo 250." Shekel ɗaya na da kusa giram 11. Masu juyi na iya amfani da ma'aunin da mutanensu sun fi gane da shi. "Kilo 5.7 ...kilo 11.4 ... ko kuma "kilo shida ... kilo uku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])

sinamon ...kara ...kasiya

Waɗannan kayan yaji ne masu dadi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

ma'aunin wuri mai tsarki

Duba yaddak kuka juya wannan a 30:11. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

kwalɓa ɗaya

Masu juyi na iya amfani da ma'auna da mutanensu sun fi sani; "lita 3.7" ko kuma "lita hudu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])

da waɗannan kayan haɗi

...

aikin da mai yin turare yayi

Wannan na iya nufin 1) Musa zai samo mai yin turare ya yi ko kuma 2) Musa zai yi aikin da kansa yadda mai yin turare zai yi.

Mai yin turare

Mutumin da ya gwaninta a haɗa kayan kanshi su mai.