ha_tn/exo/30/19.md

274 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda Mutanen za su yi.

ruwan da ke cikinsa

"ruwan da ke daron"

ga Haruna da zuriyarsa a dukkan tsararrakin mutanensa"

"ga Haruna da dukkan sararrakin zuriyarsa." Duba yadda kuka juya irin wannan jimlar a 12:12.