ha_tn/exo/30/17.md

338 B

Za ka yi

A nan "ka" na nufin Musa da Mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

banjajin

"daro" ko kuma "

wurinzamansa na tagulla

A bisa wannan ne za a dora banjajin wanke-wanken.

banjajin wanke-wanke

Wannan jimlar na bayana abinda firistoci ke amfani da babban daron su yi.

bagadin

bagadin hadaya