1.4 KiB
Sa'ada ka
Wannan na iya nufin: 1) "ka" na nufin Musa kadai ko kuma 2) "ka" na nufin Musa da shigabannin Isra'ila na nan gaba idan an ƙidaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ka ƙidaya Isra'ilawa
"Shugabannin suna kirga Isra'ilawa maza ne kawai.
Dukkan wanda aka ƙidaya
Suna ƙirga maza ne kawai. AT: "Dukkan wanda ka ƙidaya" ko kuma "Duk namijin da ka ƙidaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rabin awo na azurfa
"1/2 awo na azurfa." Masu juyi na iya amfani da ma'aunin da mutanensu sun fi gane da shi. "Giram 5.5 na zaurfa" ko kuma "Giram 6 na azurfa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)
bisa ga kuɗin da ake amfani da su a wuri mai tsarki
Wannan kam a bayane yake cewa dai azurfa fiye da ɗaya ne a wannan lokaci. Wannan na ba da daidai wanda za a mora.
gera ashirin
"gera 20." Gera wani ma'auni ne da mutane ke amfani da shi su auna abinda babu yawa ko kadan. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])
daga shekara ashirin zuwa gaba
Akan ɗaukan cewa mayan lambobi suna gaba ne da kanana. AT: "daga shekara ashirin ko fiye" ko kuma "wadda ke shekara ashirin ko fiye da haka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)