ha_tn/exo/30/10.md

205 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da yi wa Musa magana.

ƙahohin

Duba yadda kuka juya wannan a 27:1.

a dukkan tsararrakinku

"a dukkan tsararrakin zuriyarku" Duba yadda kuka juya wannan a 12:12.