ha_tn/exo/30/07.md

346 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda Mutanen za su yi.

a dukkan tsararraki

a dukkan tsararrakin zuriyar ku." Duba yadda kuka juya wannan a 12:12.

Amma kada ka miƙa

Kodashike kalmar nan "ka" na nufin Musa ne, amma dokar musamman ga Haruna ne da zuriyarsa game da lokaci da kuma abinda za su ba da hadaya a bagadin.