ha_tn/exo/30/05.md

432 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda Mutanen za su yi.

sandukin shaida

Sandukin akwati ne da ke ɗauke da dokokin. Duba yadda kuka juya wannan a 26:31. AT: "akwatin da ke ɗauke da dokokin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

marfin kafara na zunubi

Duba yadda kuka juya wannan a 25:15.

inda zan sadu da kai

A nan "kai" na nufin Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)