ha_tn/exo/27/20.md

327 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

rumfar taruwa

Wannan wani suna ne na alfarwa.

akwatin shaida

Wannan yana ɗauke ne da duwatsu ne wanda Yahweh ya rubuta dokoki goma a bisa su.

Wannan zai zama ka'idar dukkan zamanai

"Ina son mutane su riƙa yin haka har dukkan zamanai"