ha_tn/exo/27/17.md

680 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

kamu ɗari

"kamu 100." Kamu ɗaya yana da santimita 46. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

ragaya ta saƙaƙƙen leshe mai kyau

An saƙa su ne domin su yi ƙarfi. Duba yadda kuka juya wannan a 26:36.

da abubuwan kamawar na harabar za a yi su da tagulla.

AT: "sa'annan a yi duk abubuwan kamawar alfarwar da kuma harabar daga tagulla" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

abubuwan kamawa

wasu abubuwane da ake yin su ko da katako ko karafuna da sinin baki domin a kama gefe-gefen buka a kasa.