911 B
911 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi
Ragayoyin
Wato was manyan labule ne da aka yi su da Yaduna. Duba yadda kuka juy irin wannan a 26:36.
diraku
Wani katako mai ƙarfi da ke tokarewa. Duba yadda kuka juya wannan a 27:9.
darori
... Duba yadda kuka juya wannan a 26:19.
kamu goma sha biyar
kimamun mita bakwai (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)
Ƙofar shigowa harabar za ta zama da labule mai ratar kamu ashirin
Ana iya juya wannan a matasyin umarni.
Za a yi labulen ... saƙaƙƙen leshe mai kyau, wanda ƙwararren mai aikin hannu ya yi
AT: "Ƙwrarren mai aikin hannu ne zai yi wannan labulen ... saƙaƙƙen leshe mai kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
shuɗi da shunaiya da jăn ƙyalle da saƙaƙƙen leshe mai kyau
...
ƙwararren mai aikin hannu
mutum mai ɗinkida zane-zane a kan kaya