444 B
444 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
Haka kuma ...sandunan azurfa
Ga 27:11, duba yadda kuka juya irin wannan kalamun a 27:9.
za ka yi ragayu
Ana iya juya wannan a matsayin umarni.
za ka yi labule
Ana iya juywa wannan a matsayin umarni.
Za ka yi diraku goma
Ana iya jua wannan a matsayin umarni.
Haraba za ta zama kamu hamsin daga sashin gabas
Ana iya juya wannan a matsayin umarni.