ha_tn/exo/27/09.md

451 B

Za a yi wuraren rataye- ...harabar

...

ragayu na leshe mai kyau saƙaƙƙe

... Duba yadda kuka juya wannan a 26:36.

leshe mai kyau saƙaƙƙe

an saƙa su ne domin su yi ƙarfi.

kamu ɗari

"mita 44" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

Za a yi ƙugiyoyi ... dirakun

AT: "Za ka haɗa kugiyoyi ... dirakun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dirakun

Wani katako mai ƙarfi da ke tokarewa.