ha_tn/exo/27/07.md

318 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

Sandunan za kasa su shiga cikin zobban, a sassa biyu na bagadin, domin a iya ɗaukar sa

...

katakai

...

aka nuna maka a kan dutse

AT: "Da na nuna maka a kan wannan dutse" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)