354 B
354 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
darurruka
"darori"
kasake na tuya
Wannan wasu farati ne da ke rike gawayi mai zafi daga bagadin.
kayan aiki
wasu kayan aiki masu amfani.
Za ka yiwa bagadin makari na tagulla da răgă
...
makari
wani firam da ke riƙe da katakon yayin da yake wutan ke ci