ha_tn/exo/26/36.md

453 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa yadda za a kera alfarwar.

maratayi

wato labule

shuɗi, sa ahunayya, da jan ƙyalle

Wannan na iya nufin 1) kaya da aka yi masa rina shuɗi, da shunayya, da jă," mai yiwuwa zaren ulu ko kuma 2) da shuɗi, da shunayya, da jăn rini" a yi rinin lilin. Duba yadda kuka juya shi a 25:3.

da leshe mai kyau

da leshi da aka sassaƙa da kyau."

mai iya zane

"mai iya ɗinki da zane a kan kaya"