ha_tn/exo/26/34.md

547 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda za su yi.

marfi na kafara

Wannan wat murfi ne da ke bisa akwatin alkawarin, a wurin da ake tsantsa. Duba yadda kuk juya shi a 25:15.

a bisa akwatin shaida,

"a bisa akwatin da ke ɗauke da dokokin"

Teburin ya kasance daga sashin arewa

Wannan shi ne teburin da ke riƙe da gurasar da ke wakilcen kasancewar Allah. AT: "Ka sa teburin gurasar kasancewar Allah a sashin arewa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])