ha_tn/exo/26/31.md

844 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa yadda za a kera alfarwar.

Sai ka kayi

Yahweh yana yana magana da Musa. Yana iya yiwuwa cewa Yahweh yana son Musa ya gaya wa ainihin wanda zai yi aikin, amma Musa ne ke da hakin tabbatar cewa ain yi aikin daidai. AT: "Ka ce wa mai aikin hannu ya yi." Duba yadda kuk juya shi a 26:1. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a wurin ratayewarsa

Wato wurin ratayar labulen. Duba yadda kuka juya wannan a 26:4.

sai kuma ka kawo akwatin shaida a ciki

Akwatin shaidar shi ne akwatin da ke ɗauke da dokokin. AT: "sai ka kawo akwatin da ke ɗauke da dokokin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Labulen zai raba tsakanin wuri mai tsarki da wuri mafi tsarki.

AT: "Labulem za raɓa wuri mai tsarkin" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)