ha_tn/exo/26/29.md

437 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

domin su riƙe katakan da a ka gitta,

"wanda za su riƙe katakan da aka gitta" ko kuma "saboda za su rike katakan da aka gitta"

katakan da aka gitta

Katakan suna ba ginin zama da kyau. Duba yadda kuka juya shi a 26:26.

aka nuna maka a kan dutse

AT: "da na nuna maka an nan kan dutse" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)