Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
Katakan suna ba ginin zama da kyau.
Gaban rumfar sujada da ke fuskantar gabas.