ha_tn/exo/26/22.md

645 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

Waɗannan dirakun ba za a haɗa su daga ƙasa ba amma za a haɗa su daga sama

AT: "A raɓa waɗannan dirakun a kasa, amma a haɗa su a sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

darurrukansu na azurfa

Waɗannan wasu tabulan azurfa ne da ke da rami a cikinsu domin su tsare katakon.Duba yadda kuka juya shi a 26:19.

dukka

"jimila"

har aka gama

Wannan na nufin cewa an yi da sauran katakan dukka yadda aka yi da katakai biyu na fari. AT: "da daruruka biyun wa dukka sauran katakan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)