574 B
574 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
darurruka ... na azurfa
Waɗannan wasu tabulan azurfa ne da ke da rami a cikinsu domin su tsare katakon.
dirakun azurfa
Dirakun azurfan ne ya raɓa katakon da kasa.
Za'a samu daruruka biyu
"Ku saka daruruka biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
har aka gama su duka
Wannan na nufin cewa an yi da sauran katakan dukka yadda aka yi da katakai biyu na fari. AT: "da daruruka biyun wa dukka sauran katakan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)