ha_tn/exo/26/15.md

287 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

rumfa

Wannan na nufin rumfa ko bangarori da suka yi ta wurin haɗa 'yan kananan katakai.

kamu goma ... kamu ɗaya da rabi

"kamu 10 ... kamu 1.5" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)