ha_tn/exo/26/12.md

195 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

kamu

Kamu ɗaya yana da santimita 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

rina

"launi"