Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
Abin ratayewan yana haɗe ne daidai da adon da ke riƙe labulen tare. Duba yadda kuka juya wannan a 26:4.