ha_tn/exo/26/07.md

285 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

goma sha ɗaya ... talatin ... huɗu

"11 ... 30 ... 4" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamu

Kamu shi ne sentimeta 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)