ha_tn/exo/26/01.md

973 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi. (Dubi: 25:1)

Za ka yi

Yahweh yana magana da Musa ne. Yana iya yiwuwa Yahweh yana gaya wa Musa wannan ne domin ya faɗa wa ainihin wanda zai yi aikin, amma hakin Musa shi ne ya tabbatar cewa an yi aikin yadda ya kamata. "Ka wa ma'aikacin yă yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

labule

...

jan ulu

ulu da aka rina ta ja wur

ma'aikacin

mutumin da ya gwaninta a sana'ar sa na kera abubuwa da kyau.

kamu ashirin da takwas ... kamu huɗu

"kamu 28 ... kamu 4." Kamu 46 yana da sentimeter 46 ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Labule biyar su zama a haɗe da juna ... su zama haɗe da juna

AT: "A ɗinka labule biyar a wuri ɗaya domin su zama kashe ɗaya. sa'annan a ɗinka sauran labule biyar ɗin ma tare a sake yin wani kashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)