596 B
596 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
domin su ba da haske daga wurinsa
"domin su haska daga wurinsa"
Hantsukan da tasoshin a yi su da zinariya tsantsa
AT: "Ka yi hantsykan da tasoshin da zinariya tsantsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
awo ɗaya
Awo ɗaya yana da nauyi kimamun kilo 34 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)
da kayayyakinsa
hantsukan da tasoshin da su tire
aka nuna maka a kan dutsen.
AT: "Nake nuna maka a bisa dutsen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)