ha_tn/exo/25/35.md

334 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi. Yahweh yana yi bayani ne game da maɗorin fitilan. (Dubi: 25:31)

a yi su da kamannin ganye sai ka ce abu ɗaya.

AT: "Sa ka yi su da kamanin ganye ɗaya sai kace abu ɗaya ne da maɗorin fitilan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)