ha_tn/exo/25/33.md

229 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi. Yahweh yana yin bayani ne game da maɗorin fitilan. (Dubi: 25:31).

lingaɓin itacen almond

fure mai kala fari ko ruwan hoda da ke da kunnen fure