389 B
389 B
gogaggiyar zinariya
... Duba yadda kuka juya wannan a 25:15.
Wurin ɗora fitilar za kayi
AT: "Za ka yi wurin ɗora fitilan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Kofinansa da leɓunansa da furanninsa za kayi su tare kamar abu ɗaya.
AT: "Ka sa kofinansa, leɓunansa, da furanninsa dukka kamar abu ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)