424 B
424 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
domin a iya ɗaukar teburin tare da su
AT: "Domin ku ɗauki taberun tare da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
domin zuba baye-baye na sha
AT: "Domin ku yi amfani da su ku zuba baye-bayen sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
gurasa ta kasancewa
"Gurasar na wakilcin kansacewar Allah.