ha_tn/exo/25/22.md

356 B

Muhimmin Bayani:

Yawheh ya cigaba da wa Musa magana.

A wurin akwatin ne zan sadu da kai.

""Zan same ka a wurin akwatin." A 25:22 kalmar nan "ka" na nufin Musa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

marfi na zinariya tsantsa

Wannan wat murfi ne da ke bisa akwatin alkawarin, a wurin da ake tsantsa. Duba yadda kuka juya wannan a 25:15