ha_tn/exo/25/19.md

428 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.

marfi na zinariya tsantsa

Wannan wat murfi ne da ke bisa akwatin alkawarin, a wurin da ake tsantsa. Duba yadda kuka juya wannan a 25:15.

Dole ka yi su dai dai

AT: "Dole sa su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sai ka sa

A nan "ka" na nufin Musa da Mutanen Isra'ila ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)