369 B
369 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
haikali ... alfarwa
A nan waɗannan kamomi na da ma'ana ɗaya.
Lallai ne ka yi shi
A nan "ka" na nufin Musa da Jama'ar Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
nuna maka a tsare-tsaren
A nan "ka" na nufin Musa kenan, (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)