ha_tn/exo/25/03.md

866 B

Muhimmin Bayyani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa shari'unsa ga mutanen Isra'ila.

da shuɗi, da shunayya, da jăn kaya

Wannan na iya nufin 1) kaya da aka yi masa rina shuɗi, da shunayya, da jă," mai yiwuwa zaren ulu ko kuma 2) da shuɗi, da shunayya, da jăn rini" a yi rinin lilin.

...

dabban ruwa

wani babbar dabba da ke zama a ruwa yana cin shuke shuke

kayan yaji

basheshun shuke shuke da akan niƙa zuwa gari sai a sa a mai ko abinci domin ba da kanshi mai kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

oniks

wani dutse ne mai daraja da ke da yadudduka fari da baki, ja ko launin ruwan kasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

duwatsu masu daraja da za a shirya

AT: "duwatsu masu daraja da wani zai shirya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duwatsu masu daraja

...