ha_tn/exo/25/01.md

320 B

mutumin da ya ji ya na da niyya a zuciyarsa

Wannan wata karin magana ne da ke nuna alamar marmarin mutum ya yi bayaswa. AT: "mutumin da yake son yayi bayaswa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Sai ku karɓi

Kalmar nan "ku" na nufin Musa da shigabannin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)