ha_tn/exo/24/16.md

629 B

Darajar Yahweh

Wannan na nufin kwanyarsar hasken kasancewar Allah. AT: "Kwanyarsar hasken da ke nuna kasancewar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kama da wuta mai ci

Wannan na nufin cewa ɗaukakar Yahweh yana nan babba kuma yana ci da haske kamar wuta. AT: "kamar babbar wuta da ke ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

a gabar Isra'ilawa

A nan "gabar" na nufin tunaninsu da kuma abinda suka gani. AT: "ga Isra'ilawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kwana arba'in da yini arba'in

kwana 40 da yini 40" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)