ha_tn/exo/24/12.md

313 B

allunan dutse da doka da dokokin

Allah ya rubuta doka da dokoki a allunan dutse. AT: "allunan dutse biyu da na rubuta dukkan dokokin (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

tare da mataimakinsa Yoshuwa

"tare da Yoshuwa wanda ya taimake shi" ko kuma "tare da Yoshuwa wanda ya taimaka masa"