818 B
818 B
Nadab ... Abihu
Waɗannan sunayen mutane maza ne. Duba yadda kuka juya wannan a 6:23. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
A tswonsa
Wannan na maganar Allah ne kamar yana da tsawo irin ta mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
wani dakali wanda aka yi kamar da dutsen safire
...
dakali
wurin tafiya ne mai ƙarfi sosai
dutsen safire
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
ya na sheƙi kamar sararin sama
Wannan karin magana ne. AT: "da sheƙi kamar sararin sama idan babu haɗari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
Yahweh bai ɗora hannu a kan dattawan Isra'ila ba
Wannan na nufin bai Allah bai yi masu lahani ba. AT: "Allah bai yi wa dattawan Isra'ila lahani ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)