306 B
306 B
Za mu zama masu biyayya
AT: "Za mu yi biyayya da kome" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Sa'annan Musa ya ɗauki jinin
Wannan na nufin jinin da Musa ya zuba a kwanuka. AT: "Sai Musa ya ɗauki jinin da ke kwanukan" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)