ha_tn/exo/24/05.md

424 B

Sai Musa ya ɗauki rabin jinnin ya sa shi a darurruka

Musa ya karɓi rabin jinin a darurruka domin yă yafa su a bisa mutanen a 24:7. Wannan zai tabbatar da haɗa hunnun mutanen a ɗaukar alkawari tsakanin mutanen Isra'ila da kuma Allah.

ya yayyafa sauran rabin a bisa bagadin

A nan bagaɗin na wakilcin Allah. Wannan zai tabbatar da haɗa hunnun mutanen a ɗaukar alkawari tsakanin mutanen Isra'ila da kuma Allah.