ha_tn/exo/24/03.md

200 B

da murya ɗaya

Wannan wata karin magana ne da ke nufin mutanen dukka sun amince. AT: "tare" ko kuma "da amincewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kasa da dutsen

"gindin dutsen"