ha_tn/exo/24/01.md

263 B

Nadab ... Abihu

Waɗannan sunayen mutane maza ne. Duba yadda kuka juya waɗannan sunaye a 6:23. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

dattawa saba'in na Isra'ila

dattawa 70 na Isra'ila (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)