ha_tn/exo/22/29.md

492 B

Kada ku hana baye-baye

AT: "Lalle ne ku kawo dukka baye-bayenku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ku ba ni 'ya'yanku na fari

"ku miƙa 'ya'yanku ta fãri gareni"

ku yi haka

"miƙa mini 'ya'yanku na fãri"

Gama kwana bakwai

AT: "Gama kwana 7 da haifuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

rana ta takwas

AT: "rana ta 8 ga kirge. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ku ba da su gareni

"ku miƙa su gareni"