516 B
516 B
mai ba da kuɗi da ruwa
"mai ba da rancen kuɗi"
sa riba
"chaje shi wani kuɗi a kan aron da yayi" ko kuma "chaje shi wani kuɗi a kan rancen da yayi"
karɓi rigar ...da alkawari
...
kaɗai rufarsa
"kaday rigar da zai sa yă ju dumi"
Da me kuma zai rufu a ciki?
Wannan tambayan yana kara nanaci ne. Ana ma iya kara ƙarfinsa. AT: "To ai ba zai samu abinda zai rufu da shi ba sa'an da ya kwanta barci!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
tausayi
"jinkai" ko kuma "mai alheri"