ha_tn/exo/22/22.md

484 B

kada ku wulaƙanta gwamruwa ko maraya

AT: "Wajibi ne ku bi da duk gwamraye da 'ya'ya mara uba da kirki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

gwamruwa

"mace da mai gidanta ya ratsu"

'ya mara uba

"maraya" ko kuma " 'ya da basu da iyaye"

zan kashe ku da takobi

A kashe mutum "da takobi" karin magana ne da ke nufin cewa mutumin zai mutu da ƙarfi, ko kuma a cikin yaƙi. AT: "za ku mutu da ƙarfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)