ha_tn/exo/22/14.md

577 B

dole mutumin yă biya diyya

"dole ne ya biya da wani dabba" ko kuma "dole ne a biya mai dabbar"

idan hayan dabbar aka yi

AT: "Idan wani ne dai ya karɓi hayar dabbar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai a biya kuɗin hayar

Ba lalle ne shi da ya yi hayar dabbar yă ya biya ainihin mai dabbar fiye da kuɗin hayar dabbar ba. Kuɗin zai kai na biyar bataccen dabbar. AT: "Kuɗin da aka biya na hayar dabbar zai biya na asaran dabbar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kuɗin hayar

"kuɗin da aka biya domin hayar dabbobin"