662 B
662 B
dole su biyun su yi rantsuwa
Mutumin da ake zargi da sata ne kadai zai ɗauki rantsuwa. Kuma sai mai bataccen dabbar ya amince da rantsuwar. AT: "har sai mai kiwon dabbar ya ɗauki rantsuwa a gaban Yahweh tukuna kamun mai shi yă amince da rantsuwar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Amma idan sacewa aka yi
AT: "Amma idan sani ne ya saci dabbar daga gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ammam kuma idan wani dabba ne ya yayyaga dabbar
...
Ba zai biya dabbar da aka yayyaga ba
AT: "Ba zai biya dabbar da dabbobin jeji suka yayyaga din ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)