765 B
765 B
domin ajjiya
"ya lura da shi" ko kuma "ya ajiye shi da kyau"
sai aka sace abin
AT: "idan wani ya sace shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ɓarawon
wanda ya saci abu
idan aka kama ɓarawon
AT: "Idan kun sami ɓarawon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zo wurin alƙalai a gani ko ya
"zo gaban alƙamlai domin su bincika ko ya"
ya sa hannu cikin kayan maƙwabcinsa
Wannan karin magana ne. Idan kuna da wata hanayar faɗin wannan a harshenku, kuna iya amfani da shi anan. AT: "ya saci kayan maƙwabcinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
dole azo da mutanen gaban alkalai tukuna
Dole ne alkalai su saurare mutum biyu da ke cewa abun nasune kamun alkalain su san wanene da laifi.