ha_tn/exo/22/01.md

1.1 KiB

Muhimmin bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa musa shari'u ga jama'ar Isra'ila.

Idan an kama ɓarawo

AT: "Duk wanda ya kama ɓarawo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yana fasa gida

...

ake buge shi har ya mutu

AT: "Duk wanda ya buge shi har ya mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba za a kama kowa da laifin kisan kai a kansa ba

...

idan rana ta fito kamin ya fasa ya shiga

"idan ko ina na da haske kamun ya shiga" ko kuma "idan ya fashe ya shiga kuma bayan rana ya haura ne"

za a kama wanda ya kashe shi da laifin kisan kai

...

yă biya diyya

"ya biya abinda ya sata"

sai a sayar da shi saboda satar sa

AT: "dole ku sayar da shi a matsayin bawa domin ku yi biyyar abinda ya sata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Idan a sami dabbar da ya sata a wurinsa yana da rai

AT: "Idan an iske cewa yana da dabbar da ya sata yana raye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

biya riɓi biyu na abin da ya sata

zai biya dabbobi biyu na kowane dabba ɗaya da ya sata